fidelitybank

Ƙasashen Waje

Indonesiya za ta dage haramcin da ta sanyawa jirgin Lion Air

Kasar Indonesiya ta sanar da cewa za ta dage haramcin da a ka sanya wa jirgin Boeing (BA.N) 737 MAX, kamar yadda ma’aikatar sufuri...

Kotu: Kasar Jamus ta tilastawa majalisar kasar su kare nakasassu

Daga kasar Jamus kuwa, wata Kotun tsarin mulkin kasar ta yanke hukunci a ranar Talata cewa, dole ne 'yan majalisar kasar su kare hakkin...

Tsaro: Amurka da Rasha za su gana a kan Ukraine

Jami'an Amurka da na Rasha za su yi shawarwari kan harkokin tsaro a ranar 10 ga watan Janairu domin tattauna damuwarsu game da ayyukan...

Zaben Shugaban Kasa: Libiya ta dakatar da zaben kada’a kuri’u

Majalisar dokokin Libya a ranar Litinin ta dage kada kuri’a kan yadda za a tunkari matsalar dage zaben kasar da aka yi, bayan wani...

Faransa ta rufe masallaci har tsawon watanni 6

Mahukunta a kasar Farasansa sun bayar da umarnin rufe wani masallaci har na tsawon watanni 6, sakamakon zargin tunzura mutane. Ministan harkokin cikin gida na...

Popular

spot_imgspot_img

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp