fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ƴan Najeriya sun nemi shugaban ƙasar Afrika ta Kudu ya kare su daga kai harin ƴan ƙasar

'Yan Najeriya mazauna ƙasar Afirka ta Kudu, sun bukaci shugaban kasar, Cyril Ramaphosa da ya kare su da dukiyoyinsu daga hare-haren kyamar baƙin haure. Al’ummar...

Rikicin Rasha da Ukraine: Shugaban Turkiyya zai gana da na Rasha

A yau Lahadi ake sa ran Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan zai tattauna da Shugaba Vladimir Putin a kokarin da kasashen duniya ke yi...

Rasha na son karya gwiwar ƴan Ukraine ta hanyar luguden wuta – Birtaniya

Ma'aikatar tsaron Birtaniya ta ce, luguden wutar da Rasha ke yi a kan wuraren da farar hula ke zaune, yunƙuri ne na karya gwiwar...

Kashe Putin ne mafitar yakin Rasha da Ukraine – Lindasey Graham

Sanata dan jam'iyyar Republican mai wakiltan South Carolina, Lindsey Graham, ya bukaci wani daga ciki na hannun daman Putin ya halaka shi kawai a...

Yakin Ukraine da Rasha: Birtaniya ta tarawa Ukraine fam miliyan 85

Kwamitin Gaggawa na Bala'o’i (DEC) wanda ya ƙunshi ƙungiyoyin agaji na Birtaniya 15 da suka haɗa da Red Cross da Oxfam - sun gode...

Popular

spot_imgspot_img

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp