fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rashawa: Shugaban Malawi ya korfi kafatannin ministocinsa

Shugaban kasar Malawi, Lazarus Chakwera, ya kori dukannin ministocinsa, bisa zargin cin hanci da rashawa. A wani jawabi da ya yi ga al'ummar kasar ta...

Amurka ta gargadi ‘yan kasarta mazauna Ukraine su gaggauta komawa gida

Ma'aikatar harkokin cikin gidan Amurka, ta gargaɗi 'yan kasar kar su kuskura su yi balaguro zuwa Rasha, saboda abin da ta kira shirin Rashar...

Firaiminista ta sanar da ɗage aurenta saboda dokar Korona

Annobar korona ta sa an fasa auren Firaiministar ƙasar New Zealand, wanda sai nan gaba za a sanar da sabon lokacin da za a...

Taliban za su gana da wakilan Amurka

A na sa ran manyan jami’an kungiyar Taliban za su gana da wakilan Amurka da kasashen Turai a Norway. Wakilan Taliban mai mutum 15, wanda...

Masu adawa su jira a kammala bincike kafin su yanke hukuncin tsige ni – Boris

Firaministan Burtaniya, Boris Johnson, ya ce, zai cigaba da kare kansa duk da matsin lamba da yake fuskanta na ya sauka daga mulki. Wani ƙusa...

Popular

spot_imgspot_img

vgn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp