fidelitybank

Ƙasashen Waje

Goodluck Jonathan ya dawo daga Mali ba tare da an cimma matsaya ba

Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya kammala ziyarar aiki ta kwanaki biyu a kasar Mali, ba tare da an cimma wata yarjejeniya kan lokacin...

Sarau kiris a cimma yarjejeniya tsakanin Rasha da Ukraine

Ministan Harkokin Waje na Turkiyya Mevlut Cavusoglu da ke shiga tsakani a tattaunawar zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine, ya ce an samu ci...

Rikicin Ukraine: Australia ta dakatar da kai duwatsu masu daraja kasar Rasha

Australia ta haramta fitar da duwatsun alumina da bauxite masu daraja zuwa Rasha saboda mamayar da ta yi wa Ukraine. Australia ce ƙasar da ke...

Mun kashe sojojin Rasha 15,000 a mako na 3 da yaki – Ukraine

Jami’an sojin Ukraine sun ce kusan sojojin Rasha 15,000 suka kashe, tun lokacin da shugaba Putin ya afkawa ƙasar da yaƙi sama da mako...

Ƙungiyar agaji ta duniya ta buɗe ɗakin tiyatar yara a Kano

Kungiyoyin agaji ta duniya mai suna Smile Train and Kids Operating Room (KidsOR), sun bude dakin tiyatar yara da aka gyara a Asibitin kwararru...

Popular

spot_imgspot_img

www.najnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp