fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ba za mu taba mika wuya ba ga Rasha – Ukraine

Dakarun Ukraine na ci gaba da jajircewa, domin tabbatar da sojin Rasha ba su kutsa birnin Kyiv ba. Sojin Ukraine sun haka ramuka masu zurfi...

Ko da karfin yaki sai na cimma manifa ta a Ukraine – Putin

Gwamnatin Ukraine ta ce, a yau Litinin za a ci gaba da tattaunawar shulhu a karo na uku tsakaninta da jami'an Rasha, sai dai...

Rasha ta kama ‘yan zanga-zanga sama da 5000 a kasar ta

An ce sama da mutun 5,000 ne suka yi fito zanga-zanga a Moscow da St Petersburg da sauran biranen Rasha. Kungiyar da ke sa ido...

Yakin Ukraine da Rasha: A na tsaka da fafatawa wasu ‘yan Ukraine sun yi aure a fagen daga

Duk da ƴakin da ke yi amma wasu wasu masoya ƴan ƙasar Ukraine sun yi bikin aure irin na sojoji da aka gudanar a...

Dan kwallon kafa Seedorf ya karbi musulunci

Tsohon fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Holland Clarence Seedorf ya musulunta, kamar yadda ya sanar a shafinsa na Instagram. Tsohon ɗan ƙwallon na Ajax...

Popular

spot_imgspot_img

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp