fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta hana jerin kayayyaki 200 daga kasashen ketare shiga kasar ta

Gwamnatin Rasha ta sanar da jerin kayayyaki fiye da 200 da ta hana shiga da su ƙasar daga ƙasashen waje. Kayayyakin sun ƙunshi na sadarwa...

Yaƙin Ukraine da Rasha: Birtaniya ta hana sayar da ƙungiyar Chelsea

    Gwamnatin Birtaniya ta yi sammaci ga mamallakin kungiyar kwallon kafar Chelsea, Roman Abramovich. Dama dai hukumomi sun rike tare da hana biloniyan dan kasar Russia...

Rasha ta yi amfani da Bam mai zuƙe iska a Ukraine – Birtaniya

Ma'aikatar harkokin tsaron Birtaniya ta ce, sojojin Rasha sun tabbatar da cewa, sun yi amfani da wasu makaman roka da ake kira Vacumm bom,...

Za mu iya riƙe kan mu ba tare da Tarayyar Turai ba – Rasha

Ministan harlkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya yi bayani kan tattalin arzikin Rasha cewa za su jure takunkumim da aka ƙaƙaba musu. Ya ce,"mun jure...

Da yuwar Rasha ta kai hari da sinadarin guba a kan Ukraine – Amurka

Fadar Shugaban kasar Amurka ta ce, akwai yiwuwar Rasha na shirin ta kai hari na guba kan kasar Ukraine. Kakakin Fadar White House Jen Psaki...

Popular

spot_imgspot_img

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp