fidelitybank

Ƙasashen Waje

Da Dumi-Dumi: Hukumar gasar Premier ta dakatar da mamallakin Chelsea

Hukumar da ke kula da gasar ƙwallon ƙafa ta Premier League a Ingila ta dakatar da Roman Abramovich a matsayin babban daraktan ƙungiyar Chelesea. Hukumar...

Rasha ta kai hari tashar jiragen sojojin saman Ukraine

Ma'aikatar Tsaro ta Rasha ta faɗa a yau Asabar cewa, ta kai wa wata tashar sojojin sama ta Ukraine hari a Vasylkiv da kuma...

Yakin Rasha da Ukraine: Hare-hare mai zafi ya tsananta a yankin Kyiv da Donetsk

Dakarun Rasha na ƙoƙarin yi wa birnin Kyiv kawanya, a lokacin da suka zafafa kai hare-hare a zagayen birnin. Kamfanin labarai na Reuters ya ruwaito...

Iyayen sojojin Rasha ku daina yarda a na tura ƴaƴan ku yaki ƙasar Ukraine – Zalensky

Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya yi kira ga iyayen sojojin Rasha da su hana a tura 'ya'yansu zuwa yaki a Ukraine. A ranar Laraba...

Fararen hula na Mariupol na cikin mawuyacin hali a Ukraine

Gwamnatin Ukraine ta ce, hare-haren Rasha sun kara janyo farar hula da ke son ficewa daga kudancin birnin Mariupol, mai tashar ruwa, sun gagara...

Popular

spot_imgspot_img

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp