fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta rantsar da sabon magajin garin Melitopol a Ukraine

Wasu rahotanni na cewa sojojin Rasha sun rantsar da sabon magajin birnin Melitopol da ke Kudancin Ukraine, bayan zargin sace ainahin magajin Ivan Fedorov,...

Putin bai shirya kawo karshen yaki ba a Ukraine – Faransa

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya buƙaci shugaba Putin na Rasha ya kawo ƙarshen yaƙi a tattaunawar da suka yi ta wayar tarho tsakaninsu tare...

Amurka ta kakabawa kamfanoni da ‘yan kasuwar Rasha takunkumi

Amurka ta sanya takunkumi kan kamfanoni uku na Rasha da wasu 'yan kasuwa biyu da take zargi da taimakon Koriya ta Arewa sake inganta...

Da Dumi-Dumi: Sojijin Rasha sun yi garkuwa da magajin garin Melitopol – Zelensky

Sojojin Rasha sun yi garkuwa da magajin garin Melitopol na kasar Ukraine, a cewar shugaban kasar Volodymyr Zelenskyy. Majalisar dokokin Ukraine ta yi ikirarin cewa...

Saudiyya ta aiwatar da hukuncin kisa ga mutane 81

Saudiyya ta sanar da cewa ta ƙaddamar da hukuncin kisa a kan mutum 81 da kotu ta yanke wa hukunci kan laifuka da suka...

Popular

spot_imgspot_img

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp