fidelitybank

Ƙasashen Waje

Najeriya na iya samun makuden kudade sakamakon yakin Rasha da Ukraine – LCCI

Kungiyar ‘yan kasuwa da masana’antu ta Legas (LCCI) ta ce, Najeriya na iya samun makudan kudade daga iskar gas sakamakon yakin Rasha da Ukraine. A...

Maldova ta nemi agajin Turai kan ‘yan gudun hijirar Ukraine

'Yan gudun hijira da neman mafaka na ci gaba da tururuwar shiga kasar Moldova, abin da ya janyo shugaban kasar ke neman taimakon kasashen...

Sojojin Rasha sun kuma sace magajin gari a Ukraine

Sojojin Rasha sun sace magajin garin Kudancin birnin Dniprorudne, in ji ministan harkokin wajen Ukraine Dmytro Kuleba. Yevhen Matveyevshi ne magajin gari na biyu da...

Kashi na shida jirgin ƴan Najeriya daga Ukraine ya sauka a Abuja

Kashi na shida na 'yan Najeriya da aka kwashe daga kasar Ukraine sun isa filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja da yammacin...

Sojojin Rasha na sace kayan abincin ƴan Ukraine – Oleksandr Merezhko

Dakarun Rasha da ke mamayar Ukraine, sun sake kutsawa karin wasu biranen kasar, inda suka zafafa hare-hare babu kakkautawa. Rahotanni daga wajen birnin Kyiv na...

Popular

spot_imgspot_img

vanguardnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp