fidelitybank

Ƙasashen Waje

An kashe utane 30 a yakin Thailand da Cambodia

An shiga kwana na uku na faɗan kan iyaka tsakanin Thailand da Cambodia. Sojojin Thailand sun ce Cambodia ta kai musu hari a yankunansu da...

Ido da Ido na ga yadda Sojojin Isra’ila ke kashe Falasdinawa – Tsohon Sojin Amurka

Wani tsohon sojan Amurk ya ce, ya ga yadda sojojin Isra'ila da na ƙungiyar raba kayan agaji ke aikata laifukan yaƙi a Zirin Gaza. Laftanal...

‘Yan majalisar Birtaniya 220 na neman ƙasar ta amice da ƙasar Falasɗinu

'Yan majalisar Birtaniya 220 sun nemi gwamnatin ƙasar ta amince da ƙasar Falasɗinu cikin wata wasiƙa da suka aika wa Firaminista Keir Starmer. Suna son...

Am fara dawo da ‘yan Najeriya daga Afrika ta Tsakiya

Hukumomi a Najeriya sun ce, sun fara ƙoƙarin mayar da wasu ‘yan kasar da suka maƙale kuma suke gararamba a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya...

Rikicinta da Cambodia na iya rikidewa ya koma yaƙi – Thailand

Thailand ta gargaɗi cewa rikicinta da Cambodia na iya rikidewa ya koma yaƙi yayin da sojojin ƙasashen biyu su ka ci gaba da musayar...

Popular

spot_imgspot_img

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp