Ukraine ta ƙulla yarjejeniya da Rasha da zimmar samar wa fararen hula hanyoyin ficewa daga garin Mariupol da dakarun Rashar suka yi wa ƙawanya.
Akasarin...
Shugabannin kasashen Yammacin, duniya sun yi alkawarin kara yawan makaman da suke kai wa Ukraine, yayin da take kokarin tinkarar sabon farmakin da Rasha...