fidelitybank

Ƙasashen Waje

Sarki Salman ya isa Makkah domin kammala azumin watan Ramadan

Sarki Salman ya isa fadar Al-Safa da ke Makkah daga Jeddah a daren Juma’a domin kammala azumin watan Ramadan, kamar yadda kafofin yaɗa labaran...

Rasha ta tsallakar da ƴan Ukraine sama da miliyan ɗaya ƙasar ta

Ministan harkokin wajen Rasha, Sergei Lavrov, ya ce, sama da mutane miliyan daya aka kwashe daga Ukraine zuwa Rasha tun daga ranar 24 ga...

Saudiyya ta buɗewa sabon shugaban Pakistan ƙofar Ka’aba

An buɗe wa sabon Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif kofar Ka'aba a lokacin da yake gudanar da Umrah a Makkah a yau Asabar. Shafin Haramain Sharifain...

Za a shafe shekaru ba a kammala yaƙin Ukraine – NATO

Mataimakin sakatare janar na kungiyar tsaro ta Nato, Mircea Geoana, ya shaida cewa a na iya shafe shekaru ba a ga karshen yakin Ukraine...

Rasha ta kama ƴan agaji biyu na Birtaniya a Ukraine

Wata kungiyar agaji ta ce, Rasha ta kama wasu ma'aikatan agaji biyu 'yan Birtaniya. Kungiyar agajin mai suna, Presidium Network ta ce, an tsare mutanen...

Popular

spot_imgspot_img

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp