fidelitybank

Ƙasashen Waje

Yanzu mu ka fara luguden wuta a Gaza – Netanyahu

Isra'ila ta kai wasu sabbin hare-hare ta sama a Gaza waɗanda rahotanni ke cewa sun yi sanadiyyar mutuwar mutane aƙalla 13. Sojojin Isra'ila sun ce...

Rasha da Ukraine sun ƙaddamar da sababbin hare-hare bayan ƙin amincewa da tsagaita wuta

Rasha da Ukraine sun ƙaddamar da hare-hare ta sama waɗanda suka lalata ababen more rayuwa na kasashenu, sa'o'i bayan da shugaba Putin ya ce...

Amurka ce ke da alhakin harin Gaza – Hamas

A wata sabuwar sanarwa da Hamas ta fitar, ta ce, Amurka ce ke da ''alhakin kisan gillar' da aka yi a Gaza bayan da...

Farashin Zinariya ya yi tashin da ba a taɓa gani ba bayan harin Isra’ila a Gaza

Farashin Zinare a kasuwanni duniya ya yi tashin da ba a taɓa gani ba sakamakon rashin tabbas da ake samu a duniya wanda ya...

Kwace yankunan Gaza da Isra’ila ke yi ya saɓa doka – Majalisar Ɗinkin Duniya

Ofishin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya ya fada a ranar Talata cewa, Isra’ila ta fadada tare da karfafa matsuguni a yankin...

Popular

spot_imgspot_img

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp