fidelitybank

Ƙasashen Waje

Bankin duniya zai tallafawa Afrika don yaƙar yunwa

Bankin Duniya ya amince da tallafin kuɗi na sama da dala biliyan biyu ga ƙasashen Gabashi da Kudancin Afirka, don taimaka musu wajen bunƙasa...

Gwamnatin Amurka za ta rushe makarantar da ɗan bindiga ya kashe yara ɗalibai

Magajin garin birnin Uvalde a jihar Texas ta Amurka ya ce, za a rushe makarantar nan da wani ɗan bindiga ya kashe yara 19...

Ba zamu karɓi shaidar karatun digiri na Ukraine ba – Najeriya

Hukumomin ƙasar nan ta ce, ba za ta yarda da duk wata shaidar karatu ba kan likitanci da ɗalibai suka samu daga jami'o'in Ukraine...

Tirkashi: Shugaba ya ƙwace ƙarfin ikon mataimakin sa

Shugaban Ƙasar Malawi Lazarus Chakwera ya ƙwace dukkan ikon da mataimakinsa Saulos Chilima ke da shi bayan wani bincike kan cin hanci ya ambaci...

Da Ɗumi-Ɗumi: Buhari zai shilla zuwa Ruwanda don taron rainon ƙasashen Ingila

A ranar Laraba ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tashi daga Abuja zuwa Kigali, babban birnin kasar Rwanda, domin halartar taron kungiyar kasashe renon...

Popular

spot_imgspot_img

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp