Tarayyar Turai ta gayyaci shugabannin ƙasasshen nahiyar zuwa birnin Paris a gobe Litinin, domin taron gaggawa kan yaƙin Ukraine.
Hakan tamkar wani martani ne kan...
Firaministan Birtaniya, Sir Keir Starmer ya tabbatar wa shugaban ƙasar Ukraine, Volodymyr Zelenskyy cewa Birtaniya za ta ci gaba da bai wa Ukraine abin...