fidelitybank

Ƙasashen Waje

Akpabio ne jagoran tawagar Najeriya a jana’izar Fafaroma

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da wata tawaga ta musamman ƙarƙashin jagorancin shugaban majalisar dattawan ƙasar Godswill Akpabio zuwa birnin Vatican domin...

An kashe Mataimakin hafsan sojojin kasar Rasha

Majiyoyin da dama a cikin Rasha sun ce an kashe Janar Yaroslav Moskalik, mataimakin babban jami'in gudanarwa na hafsan hafsoshin sojin ƙasar, bayan an...

Za a baiwa mahajjata kuɗin guzirinsu a hannu – NAHCON

Gwamnatin Tarayya ta sanar cewa za a bai wa mahajjatan ƙasar kuɗin guzirinsu a hannu maimakon amfani da kati ko kuma asusun banki. Wata sanarwa...

Za a yi wa Fafaroma ban kwana

Gawar Fafaroma Francis ta isa Cocin St Peter’s Basilica, inda za a ajiye ta domin yi mata bankwana. Za a fara da gudanar da addu'o'i...

Da yuwar Ɗan kasar Amurka ya zama sabon Fafaroma

Fadar Vatican na shirye-shiryen babban taron da ke tafe wanda zai zabi wanda zai gaji Paparoma Francis, wanda ya rasu a ranar Litinin yana...

Popular

spot_imgspot_img

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp