fidelitybank

Ƙasashen Waje

Maniyata 25,702 na Najeriya na kasar Saudiyya – NAHCON

Ma'aikaar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON, ta bayyana cewa an kwashe maniyyata aikin hajji daga jahohi 12 na ƙasar, waɗanda yawansu ya...

Maniyatan jihar Legas na farko sun ta shi zuwa Saudiyya

Gwamnatin jihar Legas ta tabbatar da tashin kashin farko na maniyyata 388 da za su yi aikin Hajjin shekarar 2024 zuwa kasar Saudiyya. A cewar...

Tattalin arzikin Najeriya ya haɓaka sosai – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya ce, tattalin arzikin Najeriya haɓɓaka fiye da kowanne lokaci cikin shekara goma da ta gabata, sakamakon wasu muhimman gyare-gyaren da gwamnati...

Abu ne mai kyau idan Rasha ta kawo karshen yaki da mu – Ukraine

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce, yunkurin kawo karshen yaƙi da Rasha ta nuna "abu ne mai kyau", bayan da Rasha ta yi tayin...

Afrika ta Kudu ta kama Fasto dan Najeriya da zargin yin fyade

An sake kama wani fasto ɗan Najeriya da aka wanke kan zargin aikata fyaɗe, a cewar ƴansandan Afirka ta Kudu. Ƴansandan sun ce an kama...

Popular

spot_imgspot_img

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp