fidelitybank

Ƙasashen Waje

Za mu kaiwa Isa’ila hari idan ba ta bari an kaiwa Gaza agaji ba – Houthi

Shugaban mayaƙan Hothi a Yeman ya ce, idan Isra'ila ba ta bari aka ci gaba da shigar da kayan agaji zuwa Gaza nan da...

Trump ya sanya hannu a samar da rumbin ajiyar kudaden Kirifto na Amurka

Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya sanya hannu kan dokar zartarwa domin samar da kuɗaɗen ajiya na crypto. Babban Jami'in da ke kula da harkokin...

Fasinjoji sun kama Matashin da ya shiga da Bindiga cikin jirgin sama

Fasinjoji da ke cikin wani jirgi a Australia sun yi nasarar fin karfin wani matashi da ya shiga jirgin ɗauke da bindiga. Rahotanni na nuna...

Najeriya ta ƙara yawan man fetur da take haƙowa zuwa ganga 70,000

Najeriya ta ƙara yawan man fetur da take haƙowa zuwa ganga 70,000 a kowace rana fiye da adadin da ƙungiyar OPEC ta sanya mata,...

A shirye mu ke mu samu galaba a kan Gaza – Netanyahu

Firaiministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce, a shirye yake ya samu nasara a kan Hamas a zirin Gaza. Da yake magana a daidai lokacin da...

Popular

spot_imgspot_img

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp