Najeriya na neman dala biliyan 25 a matsayin kuɗin aikin shimfiɗa bututun gas zuwa nahiyar Turai.
Mataimakin Sugaban ƙasa, Kashim Shettima ne ya bayyana hakan...
Shugaban sojin Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya zargi Najeriya da haɗa baki da Faransa da China da Amurka wajen ɗaukar nauyin ayyukan ta’addanci a...
Hamshaƙin attajirin nan Elon Musk ya sanarda aniyarsa ta barin mukaminsa na shugabancin hukumar tsuke bakin aljihun gwamnatin Amurka da ake kira da Doge...