fidelitybank

Wasanni

Adarabioyo ya koma Chelsea bayan ya bar Fulham

Kungiyar Fulham ta tabbatar da cewa mai tsaron bayan ta, Tosin Adarabioyo ya bar kungiyar a kyauta. An sanar da tafiyar Adarabioyo tare da wasu...

An dage gasar cin kofin nahiyar Afrika zuwa shekarar 2025

Gasar cin kofin Afrika ta 2025, AFCON, da za a buga a Morocco, yanzu za a yi shi ne a watan Janairun 2026. Za a...

Ronaldo ya kafa tarihi ba tare da ya dauki kofin Saudiyya ba

Dan wasan gaba na Al Nassr, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cikakken kakarsa ta farko a kungiyar a matsayin "daya daga cikin mafi kyawun" a...

Za mu doke Afrika ta Kudu ba tare da matsi ba – Nwabali

Stanley Nwabali ya ce 'yan wasan Super Eagles na cikin annashuwa kafin wasansu na gida da Bafana Bafana ta Afirka ta Kudu.. Super Eagles za...

Wikki Tourist ta sallami kocin ta Azeez Audu

Kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourists ta raba gari da babban kocinta Azeez Audu. An kori Audu ne biyo bayan gazawar da kungiyarsa ta yi...

Popular

spot_imgspot_img

nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp