Bayern Munich na neman Yuro miliyan 50 (fam miliyan 42) daga Manchester United kan dan wasan baya, Matthijs de Ligt.
Bayan tafiyar Raphael Varane, Man...
Rahotanni daga kasar Jamus sun bayyana cewa, kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munchen za ta sayar da ‘yan wasa shida.
Bavarians na burin samun gagarumin...