Mounir Nasraoui, mahaifin dan wasan Barcelona Lamine Yamal, yanzu ya fita daga cikin hatsari bayan an garzaya da shi asibiti.
An caka wa Nasraoui wuka...
Tsohon dan wasan Barcelona, ​​dan Ronaldinho, João Mendes, ya koma kungiyar Burnley.
An bayyana hakan ne a wani sako da kwararre a harkar kwallon kafa...