Rahotanni daga kasar Ingila sun bayyana cewa, kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta tsayar da ranar Kirsimeti ga Pep Guardiola domin yanke shawara...
Xherdan Shaqiri ya koma Turai don komawa tsohuwar kungiyarsa Basel.
Dan wasan mai shekaru 32 ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru uku da Basel, inda...
Manchester United ta fara tattaunawa da Nottingham Forest a yunkurinta na sayen dan wasanta na Brazil Danilo.
Red Devils na son karfafa kungiyar kocinsu Erik...