fidelitybank

Wasanni

Ballon d’Or: Ronaldo ya mayar da martani mai zafi a kan kyautar

Cristiano Ronaldo ya zargi editan kwallon kafa na Faransa da yin karya bayan ya ce burin dan kasar Portugal shi ne ya yi ritaya...

Alexia Putellas ta lashe kyautar Ballon d’Or

Kyaftin din kungiyar kwallon kafa Barcelona bangaren mata, Alexia Putellas ta lashe kyautar gwarzuwar ‘yar wasan kwallon kafa bangaren mata na shekarar 2021. Putellas mai...

PSG: Neymar ya tafi jinyar makwanni 8

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Paris St-Germain, Neymar zai yi jinyar makwanni Takwas bayan da ya samu rauni a kafar sa. Dan...

Ballon d’Or: Messi ya lashe kyautar sau 7

Dan wasan gaba na Paris St-Germain da kasar Argentina, Lionel Messi ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya wato Ballon d'Or...

Manchester United ta nada Ralf Rangnick a matsayin mai horaswa

Manchester United ta nada Ralf Rangnick a matsayin kocinta na wucin gadi har zuwa karshen kakar wasa ta bana. Mai horaswar mai shekaru 63 ya...

Popular

spot_imgspot_img

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp