fidelitybank

Wasanni

Ramos zai iya buga wasan PSG na ranar Lahadi – Pochettino

Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain, Mauricio Pochettino, ya ce Sergio Ramos zai iya taka leda a gasar Coupe de France da kungiyar...

Premier League: Aston Villa ta baiwa Burnley da magoya bayan ta hakuri

Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta nemi afuwar Burnley da magoya bayan ta sakamakon dage wasan ta na gasar Premier. An dage wasan Aston...

Bundesliga: Lewandowski ya karya tarihin Gerd Muller

Dan wasa Thomas Muller ya taka rawar gani sosai kuma Robert Lewandowski ya karya tarihin Gerd Muller na tsawon lokaci yayin da Bayern Munich...

Chelsea na neman Kounde wanda zai maye gurbin Rudiger

Chelsea har yanzu ta na sha'awar sayen dan wasan baya na Sevilla, Jules Kounde a watan Janairu bayan an bude kasuwar cinikayyar ‘yan wasa. Halin...

Copa Del Rey: Real Madrid za ta fuskanci Alcoyano

Real Madrid za ta yi tattaki zuwa Estadio El Collao da ke Alcoy a wasansu na farko a gasar, domin karawa da Alcoyano. Shekaru biyu...

Popular

spot_imgspot_img

bbc naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp