fidelitybank

Wasanni

Nations Cup 2022: Ba mu da niyyar janye gasar daga kasar Kamaru – CAF

Hukumar kwallon kafa ta Afrika Caf ta yi watsi da rade-radin da ake ta yadawa na cewa za a iya dauke gasar cin kofin...

Na ji baÆ™in ciki da ba ni na lashe Ballon D’or ba – Lewandowski

  ÆŠan wasan gaban Poland da Bayern Munich, Robert Lewandowski ya tabbatar da cewa ya ji baÆ™in ciki da ba shi ya kashe kyautar Ballon...

Arsenal ta sha kashi a hannun Everton 2-1

  Ƙungiyar Æ™wallon Æ™afa ta Everton ta doke Arsenal 2-1 a wasannin gasar firimiya mako na 15. Arsenal ce ta fara jefa Æ™wallo a ragar Everton...

Jerin sunayen gwarzon ‘yan wasan Afrika na shekarar 2021

An fitar da jerin sunayen ‘yan takarar gwarzon dan wasan Afirka na BBC na shekarar 2021. Wasu gungun 'yan jarida daga kasashen Afirka da Birtaniya...

Liverpool: Ina kyuatata zato Salah zai rattaba sabon kwantiragi – Klopp

Mai horas da Liverpool Jurgen Klopp ya kyautata zaton cewa dan wasan gaba Mohamed Salah zai rattaba hannu kan sabon kwantaragi a kungiyar. Dan wasan...

Popular

spot_imgspot_img

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp