Tottenham ta sa yi 'yan wasan Juventus Dejan Kulusevski da Rodrigo Bentancur, yayin da Tanguy Ndombele ya koma Lyon a matsayin aro.
Dan wasan tsakiya...
Manchester City ta sayi dan wasan gaban kasar Argentina, Julian Alvarez daga kungiyar River Plate a kan kudi Yuro miliyan 17 kwatankwacin fam miliyan...
'Yan sandan kasar Burtaniya sun cafke dan kwallon Manchester United, Mason Greenwood bisa zarginsa da aikata fyade da cin zarafi, biyo bayan zarge-zargen da...