fidelitybank

Wasanni

Dele Alli ya koma Everton daga Tottenham

Everton ta dauki Dele Alli daga Tottenham kan kwantiragin shekaru biyu da rabi a kan kudi fam miliyan 40. Sabon mai horas da Everton Frank...

Ramsey ya koma Rangers daga Juventus

Aaron Ramsey ya koma kungiyar Rangers a matsayin aro daga Juventus, har zuwa karshen kakar wasa ta bana. Dan wasan na Wales, mai shekara 31,bai...

Dan wasan Aston Villa Targett ya koma Newcastle United

Newcastle ta sayi dan wasan bayan Aston Villa, Matt Targett, a matsayin aro har zuwa karshen kakar wasa ta bana, amma da alama za...

Van de Beek ya koma Everton

Dan wasan Manchester United Donny van de Beek ya koma Everton a matsayin aro. Ralf Rangnick ya shaida wa Van de Beek cewa, zai iya...

Everton ta nada Frank Lampard a matsayin sabon koci

An nada tsohon dan wasan Ingila Frank Lampard, ya zama sabon kocin Everton kan kwantiragin shekaru biyu da rabi. Kociyan mai shekaru 43 ya maye...

Popular

spot_imgspot_img

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp