Aaron Ramsey ya koma kungiyar Rangers a matsayin aro daga Juventus, har zuwa karshen kakar wasa ta bana.
Dan wasan na Wales, mai shekara 31,bai dai buga wa Juventus wasa ba, tun bayan da ya sauya sheka a watan Oktoba.
Ya ce, “Na yi matukar farin cikin shiga kungiya kamar Rangers,”