fidelitybank

Wasanni

Da Dumi-Dumi: Tsohon dan wasan Super Eagles ya yanke jiki ya mutu

Tsohon dan wasan kwallon kafar Super Eagles, Justice Christopher, ya yanke jiki ya mutu. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, a cewar majiyoyi, tsohon dan...

Manchester City ta doke Manchester United da kwallaye 4

Manchester City ta doke Manchester United da ci 4-1 wadda City ta ci gaba da jan ragamar gasar cin kofin Premier tare da nuna...

Shekaru 85 da haihuwa: Obasanjo ya zura ƙwallaye biyu a raga wanda ya lashe kofi

A wani bangare na bukukuwan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo murnar cik shekaru 85 a duniya, an gudanar da wani wasan kwallon kafa a...

Kano Pillars ta koma jihar Katsina da buga wasan ta na NFPL

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta koma filin wasa na Muhammad Dikkon jihar Katsina da buga wasannin ta na gasar cin kofin kwararru...

An kori Rasha da Belarus daga wasan nakasassu da za a yi a ƙasar China

'Yan wasa daga Rasha da Belarus ba za su shiga gasar tsalle-tsalle ba ta nakasassu wato Paralympics ta 2022 da za a gudanar a...

Popular

spot_imgspot_img

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp