Hukumar da ke kula da gasar ƙwallon ƙafa ta Premier League a Ingila ta dakatar da Roman Abramovich a matsayin babban daraktan ƙungiyar Chelesea.
Hukumar...
Wani kamfanin wasanni na Britaniya, Anchor Sports ya iso Jihar Kano domin É—iban Æ´an wasa masu hazaka.
A wata sanarwar da Daraktan kamfanin a Nijeriya,...
Gwamnatin Birtaniya ta dauki matakin ladabtarwa kan mamallakin kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Roman Abramovich a karkashin martaninta kan mamayar da Rasha ke yi...