Masu garkuwa da mutane sun sako tsohon sakataren hukumar kwallon kafa ta kasa, Alhaji Sani Toro.
Haka kuma an saki tsohon mataimakin tsohon kocin Golden...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon babban sakataren hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF, Ahmed Sani Toro.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar...
Hukumar da ke kula da gasar kwallon kafa ta Nigeria Professional Football League, League Management Company (LMC), ta baiwa kungiyar Kano Pillars F.C bukatar...