Ma'aikatan lafiya takwas za su gurfana gaban kotu da laifin sakaci kan mutuwar tsohon dan kwallon duniya Diego Maradona.
Maradona ya mutu a watan Nuwamban...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da gaggauta dawo da Najeriya gasar kwallon kwando ta duniya.
Sakataren din-din-din na ma’aikatar matasa da ci gaban wasanni...
Sadio Mane ya kammala cinikin fan miliyan 35 daga Liverpool zuwa Bayern Munich kan kwantiragin shekaru uku.
Reds za ta karɓi Yuro miliyan 32 (£27.4m)...