fidelitybank

Siyasa

Zaben 2023: Rundunar Yan sanda ta gargadi ‘yan siyasa

Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanda mai kula da shiyya ta daya, Sadiq Bello, ya gargadi ‘yan siyasa da su gujewa kawo tashin hankali...

APC Kano: ‘Yan sanda sun kama mutane 13

Rundunar ‘yan sandan Kano, ta tabbatar da kama mutum 13 da ake zargi da kona ofishin yakin neman zaben gwamna, Sanata Barau I. Jibrin...

APC za ta gudanar da babban taron ta a watan Fabrairu

Jam'iyyar APC za ta shirya babban taronta na kasa a ranar 6 ga Fabrairu na shekarar 2022. Wani babban jami’i a sakatariyar jam’iyyar ta kasa...

Ƴan daba sun kai hari kan ofishin kamfe na Barau Jabril a Kano

Wasu gungun Æ´an daba, É—auke da muggan makamai ne su kai hari kan ofishin kamfe na Sanata Barau Jabril a Jihar Kano. Jaridar PlatinumPost ta...

Siyasa: Zan koyawa sauran  jam’iyyu mumuan darasi a 2023 – Fintiri

Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya ce zai koyawa sauran jam'iyyun siyasa a jihar mumunan darasi a zaben 2023. Fintiri ya bayyana haka ne...

Popular

spot_imgspot_img

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp