Bulaliyar majalisar dattawa, Sanat Orji Uzor Kalu, ya sha musanta hannu a cikin fastocin da suka rika fitowa a kusan dukkanin jihohin tarayyar kasar...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayyana zaben shugabanin jam’iya na kananan hukumomi da na jiha wanda bangaren gwamna, ADr. bdullahi Ganduje...
Bulalaliyar majalisar dattawa, Sanata Orji Uzor Kalu ya bukaci shugaban kwamitin riko da tsare-tsare na kasa na jam’iyar APC, Gwamna Mai Mala Buni da...