fidelitybank

Lafiya

Zamu mayar da hankali a kan dumamar yanayi – Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce zta mayar da hankali wajen wayar da kan al’umma, game da illar dumamar yanayi da gurbacewar muhalli a shekarar...

Zamu tantance asarar da gobara ta cinye ofishin rigakafi a Rogo – Dr. Habib

Wata gobara ta kone ofishin rigakafi na kasa (NPI) dake karamar hukumar Rogo a jihar Kano. A wani jawabi a lokacin da yake karbar wata...

A boye sunayen wadanda hatsarin jirgi mai saukar Ungulu ya rutsa dasu a Bauchi

Mutum shida ne suka ji mummunan rauni a hatsarin da wani jirgi mai saukar Ungulu a mallakin rundunar Æ´an sandan Najeriya ya yi a...

Zamu ci gaba da samar da tsaro a Kano – Laftanar Janar Farouk

Babban hafsan sojin kasa, Laftanar Janar Farouk Yahaya, ya yi alkawarin cewa, sojojin Najeriya za su yi nasara a kan dukkan kalubalen tsaro da...

Mutum 9 sun mutu 10 sun jikkata a wani hadari a Kano – FRSC

Hukumar kula da kiyaye hadura ta kasa. FRSC, ta ce hatsarin ya afku ne a lokacin da daya daga cikin motocin ya rasa yadda...

Popular

spot_imgspot_img

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp