fidelitybank

Lafiya

Gwamnatin Kano za ta siyo jiragen ruwa – Muhammad Garba

Gwamnatin jihar Kano za ta sayo jiragen ruwa guda 3 tare da rigunan da ake sawa a cikin ruwa na hana nutsewa, sakamakon sakamakon...

Hadarin kwale-kwale: Ganduje ya nuna takaicin sa a kan hadarin

Gwamna jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hadarin kwale-kwalen da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 20 a matsayin takaici ga jihar. Dr Ganduje...

Jigawa: Ganduje Foundation za ta yi wa mutane 2000 aikin ido

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci kaddamar da bude wata makarantar Islamiyya dake karamar hukumar Mallan Madori a jihar Jigawa. Matar gwamnan...

Amarya ta mutu a ranar da aka daura aurenta

Rahotanni  na nuni da cewa tuni a ka yi jana’izar Amaryar da aka yi auren ta rasu bayan daurin aurenta a jihar Kano. Amaryar mai...

Mutane 15 sun rasa rayukan su a Jigawa  -‘Yan sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da suka rasa rayukan su a wani hadarin mota da ya ritsa da su. Jami’in hulda da jama’a...

Popular

spot_imgspot_img

naija news today legits

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp