fidelitybank

Labarai

Ilimi: Malaman makaranta 233 za su rasa aikin su a Kaduna

Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kaduna ta shirya tsaf domin korar Malamai 233 da ke aiki da shaidar takardun bogi. Shugaban hukumar, Tijjani Abdullahi...

Ƴan daba sun kai hari kan ofishin kamfe na Barau Jabril a Kano

Wasu gungun Æ´an daba, É—auke da muggan makamai ne su kai hari kan ofishin kamfe na Sanata Barau Jabril a Jihar Kano. Jaridar PlatinumPost ta...

Siyasa: Zan koyawa sauran  jam’iyyu mumuan darasi a 2023 – Fintiri

Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya ce zai koyawa sauran jam'iyyun siyasa a jihar mumunan darasi a zaben 2023. Fintiri ya bayyana haka ne...

Jirgin Emirate ya dawo da jigilar fasinjoji a Najeriya

Kamfanin dakon kaya na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Emirates, ya tabbatar da cewa a ranar Alhamis zai ci gaba da gudnar da zirga-zirgar fasinjoji...

Masu garkuwa da mutane sun zama ‘yan ta’adda – Malami

Ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya ce yanzu haka an ayyana masu garkuwa da mutane a matsayin ‘yan ta’adda. Ya...

Popular

spot_imgspot_img

legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp