fidelitybank

Labarai

Dalibi ya kashe malamin sa a kan ya zane kanwarsa

Wani dalibin makarantar Sakandire mai suna, Mike Ogbese, ya lakadawa malaminsa mai suna, Ezeugo Joseph, dukan tsiya har lahira a kan ya zane kanwarsa...

Kaduna: ‘Yan tadda sun kai hari tare da yin garkuwa da mutane 50

Rahotanni daga jihar Kaduna na nuni da cewa wasu ‘yan bindiga da aka fi sani da ‘yan ta’adda sun kai hari kauyen Unguwan Gimbiya...

Siyasa: Mun gurfanar da matasa 13 – Yan sanda

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta gurfanar da mutanan da ta kama wand ake zargi da yunkurin kona ofishin dan takarar gwamana jihar Kano,...

Zama daram: Dave Umahi ya na nan a jam’iyar sa ta APC

Jam’iyyar APC, reshen jihar Ebonyi, ta ce gwamnan jihar, Dave Umahi ya na nan a jam’iyyar zama daram, kuma babu wata jam’iya da zai...

Kano: EFCC ta kama matasa Uku da katin ATM 1,144

Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati (EFCC), ta kama wasu mutane Uku da ake zargi a filin jirgin sama na Malam...

Popular

spot_imgspot_img

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp