fidelitybank

Labarai

‘Yan sanda: An yi garkuwa da wata mata da ‘ya’yan ta a Kaduna

Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna, ta tabbatar da yin garkuwa da wata mata da ‘ya’yan ta hudu da a ka yi garkuwa da su...

    Rundunar Ƴan Sandan Farin Kaya, DSS, ta gaiyace É—aya daga cikin waÉ—anda su ka shirya zanga-zangar #NoMoreBloodShed, Zainab Nasir Ahmed a Jihar Kano. An shirya...

A gaggauta kammala gyaran madatsar ruwa ta Paki – Majalisa

Majalisar wakilai ta bukaci ma’aikatar albarkatun ruwa da ta dauki dukkannin matakan da ya dace domin kammala aikin gyaran madatsar ruwa da ke garin...

Ta’addanci: An yi jana’aizar Dr Rabe Nasir cikin ban tausayi

Al’umma da dama ne suka fashe da kuka yayin gudanar da jana’izar Dr Rabe Nasir, a jihar Katsina wanda ‘yan ta’adda su ka kashe...

Rikicin APC: Tsagin Ganduje ya kai karar tsagin Shekarau wajen shugaban ‘yan sanda

Jam’iyar APC reshen jihar Kano tsagin gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje, sun rubuta takardar koke ga sufeto Janar na ‘yan sanda kan ayyukan da...

Popular

spot_imgspot_img

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp