fidelitybank

Kanun Labarai

Yawancin ‘yan bindigan Katsina da na Zamfara sun je ofishina – Gwamna Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce yunkurinsa na kawo karshen ‘yan bindiga da ke addabar jihar, shi ya sanya shugabannin ‘yan bindiga da...

DA ÆŠUMI-ÆŠUMI: Fitaccen É—an kasuwa, Sani Daura ya rasu

    Shahararren É—an kasuwa a Æ™asar nan, Alhaji Sani Daura ya rasu. Daura, wanda shine Walin Daura, ya rasu ya na da shekaru 89. Marigayin shine mamallakin...

Jirgin Air Nigeria zai fara tashi a 2022, in ji Hadi Sirika

Hadi Sirika, Ministan Harkokin Sufurin Jirgin Sama ya baiyana cewa jairgi mallakin Nijeriya, Air Nigeria, wanda a ka daÉ—e a na tsimaye, zai fara...

Zargin Almundahana: Kotu ta bada belin Shugaban Ƙaramar Hukumar Fagge, Shehi

Babbar Kotun jiha mai zamanta a Mila road ta bada belin Shugaban Ƙaramar Hukumar Fagge, Ibrahim Abdullahi Shehi. A yau Laraba ne dai Hukumar yaƙi...

Mayaƙan Boko Haram sun ajiye makamai a Gwoza, yayin da dakarun Nijeriya su ka fafata da ISWAP a Malam Fatori

An samu ƙarin wasu mayaƙan Boko Haram sun miƙa kansu ga dakarun Nijeriya a jiya Laraba da safe, inda da yamma kuma dakarun Nijeriya...

Popular

spot_imgspot_img

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp