fidelitybank

Kanun Labarai

‘Yan Jarida ne madogarar al’umma – Ejiro Umukoro

An dora wa ‘yan jarida alhakin aikin zurfafa bincike kan rahotannin da za su yi tasiri ga ci gaban al’umma da hanyoyin magance matsaloli. Wannan...

Ilimi: Iyaye ku tura ‘ya’yan ku makarantun Islamiyya – Fa’izu Alfindki

Shugaban karamar hukumar birni da kewaye, Fa’izu Alfindiki, ya ziyarci makarantar Islamiyya dake Marmara, Kamaluddem Nama'aji Alfindiki School, wacce ta yi nasarar yaye dalibai...

Ta’addanci: Ba zan sake tuntubar ‘yan bindiga ba – Gumi

Malamin addinin Islama mai kawo rudani, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa ba zai sake shiga tattaunawa da ‘yan bindiga ba sakamakon sabon lakabin...

Gwamnatin Guinea ta saki tsohon shugaban kasar daga gidan yari

Gwamnatin mulkin sojan kasar Guinea ta saki tsohon shugaban kasar, Alpha Conde daga gidan yari tare da sanya shi a gidan sa karkashin kulawar...

Orji Kalu ya ziyarci Nnamdi Kanu a hannun DSS

Bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Orji Uzor Kalu, ya ziyarci shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) da ake tsare da shi a ofishin DSS...

Popular

spot_imgspot_img

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp