Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kogi, ta tabbatar da ceto dalibai 14 na jami’ar Confluence University of Science and Technology, Osara, wadanda wasu ‘yan...
Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, na Jami’ar Yusuf Maitama, Kano, ta koka kan rikicin da ke kunno kai da gwamnatin jihar Kano.
Kungiyar ta zargi gwamnati...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana shirinta na sauya wa makarantu 359 matsuguni sanadiyyar ƙaruwar ayyukan ƴan bindiga masu garkuwa da mutane domin neman kuɗin...