fidelitybank

Ilimi

Sama da dalibai dubu 6 ne suka nemi bashin karatu – NELFUND

Asusun bayar da bashin karatu na Najeriya (NELFUND) ya ce sama da É—alibai miliyan 9.5 ne suka kai ziyara ofishinta dangane da bashin karatu...

‘Yan bindiga sun kashe mutane biyu daga cikin daliban da aka sace

Rundunar ‘yansandan jihar Kogi, ta tabbatar da mutuwar biyu daga cikin ɗaliban nan da ‘yanbindga suka yi garkuwa da su a Jami’ar Kimiyya ta...

Buri na na zama shugaban jami’ar Maiduguri ba na zama gwamnan ba – Zulum

Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya ce, ainihin burinsa shi ne ya zama shugaban jami’ar Maiduguri, ba gwamnan jihar ba. Ya bayyana haka ne...

An yanke wa malamin makaranta É—aurin shekara 15 bayan ya yi wa É—alibarsa fyaÉ—e

Wata babbar kotu a jihar Ekiti da ke kudancin Najeriya ta yanke wa wani malamin makaranta hukuncin É—aurin shekara 15 saboda samunsa da laifin...

‘Yan bindiga sun sace daliban kwaleji a Zamfara

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu dalibai mata biyu na kwalejin kimiyya da fasaha da ke Tsafe a jihar Zamfara. An sace daliban...

Popular

spot_imgspot_img

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp