Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi kakkausar suka ga manufar ma’aikatar ilimi ta tarayya na kayyade shekarun shiga jami’o’i, inda ya bayyana...
Shugabannin kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, da gwamnatin tarayya za su yi taron ganawa a ranar Litinin, domin shawo kan bukatun malaman jami’o’in tare da...