Kungiyar Daliban Najeriya NANS, a ranar Laraba ta sanar da shirin rufe dukkan manyan biranen Najeriya daga ranar 15 ga Satumba, 2024.
Kungiyar daliban ta...
Ƙungiyar manyan malaman jami'o'i, (SSANU), ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin ma'aikatar ilimin ƙasar na taƙaita shekarun rubuta jarrabawar kammala...