fidelitybank

Ilimi

Kwarewa: Gwamnatin jihar Kaduna ta sake shirya jarabawa a kan malamai

Gwamnatin Jihar Kaduna ta sake shirya wa malaman firamare da ke Jihar, jarabawar gwaji, domin tabbatar da kwarewarsa a fannin koyarwa da su ke...

Amurka: Ganduje ya halarci kwas a harkokin mulki na mako guda

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya tafi  kasar Amurka, domin halartar wani kwas kan harkokin sha’anin mulki. Wata sanarwa da kwamashinan yaɗa labarai, Muhammad...

ISWAP: Zulum ya baiwa Sojojin da su ka jikkata miliyan 5

Gwamnan jihar Borono, Babagana Umara Zulum, ya baiwa sojojin Najeriya da mayakan ISWAP, su ka jikkata Naira miliyan Biyar. ‘Yan ta’addan sun kai wani hari...

Garkuwa da Mutane: Jami’ar Abuja ta dauki ‘yan sintiri da ‘yan Banga da mafarauta

Jami’ar Abuja ta kaddamar da aikin sintiri na awa 24 a cikin harabarta da kewaya ta hanyar amfani da mafarauta da ’yan banga, domin...

Yajin Aiki: Za mu dauki mataki nan da kwana Biyu – ASUU

Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ta ce za ta dauki matakin da ya dace nan da kwanaki biyu masu zuwa a kan gwamnatin tarayya, saboda...

Popular

spot_imgspot_img

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp