Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi a ranar Alhamis ya tarɓi Kalifan Tijjaniya Sheikh Ibrahim Niasse da kuma shugaban ƙungiyar a Najeriya Muhamnadu Sanusi...
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta tabbatar da kashe wata dalibar jami’ar Jos mai suna, Jennifer Antony mai karatun matakin ajin level 300.
da wasu...
Gamayyar ƙungiyoyin fararen hula a jihar Kano (KCSF), sun buƙaci gwamnan jihar, Dr Abdullahi Umar Ganduje da ya sauya sunan jami’ar Kimiyya da Fasaha...