fidelitybank

A karo na farko Likitoci sun yi wa wani mutum dashen zuciyar Alade

Date:

Tawagar Likitoci a kasar Amurka sun samu nasarar yi wa wani mutum dashen zuciyar Alade.

Wannan aiki na dashen zuciyar Alade irin sa ne na farko da a ka fara aiwatar wao a duniya, wanda mutumin ya ke murmurewa kwana uku bayan dashen da a ka yi masa.

Tawagar Likitoci sun bayyana aikin da cewa, gagarumin ci gaba ne da kuma nasara, domin a na ganin a karshe zai kai ga a na amfani da hanyar wajen yin amfani da sassan dabbobi, domin yi wa mutane dashe.

Likitocin da suka jarraba wannan sa’ar a asibitin Jami’ar Maryland sun ce, zuciyar Aladen wadda a ka yi wa kwaskwarima ta yadda jikin dan Adam zai iya karbarta, ta na aiki a jikin mutumin kalau, bayan aikin na tsawon sama da sa’a bakwai da a ka yi masa.

Sun kuma ce, zuwa wasu sa’o’i 24 za a iya cire wata na’urar da a ka hada wa mutumin da a ka yi wa aikin mai suna David Bennett, mai shekara 57, da ke taimaka masa.

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

INEC za ta fitar da sabbin ƙa’idojin duba sakamakon zaɓe

A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya...

Isra’ila ta amince da sharuÉ—É—an yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Isra'ila ta amince...

Buhari ba zai taÉ“a cin amanar Tinubu ba – Garba Shehu

Tsohon babban mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai...

Mutane 207 ne suka mutu a ambaliyar Neja – NSEMA

Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta...

Jiga-jigan jam’iyyar PDP za su sauya sheÆ™a don tunkarar APC a 2027

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP da suka hada da tsohon...

Za a Æ™addamar da jam’iyyar hammaya da za ta tunkari APC

Gamayyar jam'iyyun adawa a ranar Talata, ta amince da...

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

ÆŠaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...
X whatsapp