fidelitybank

Ilimi

Alhazai na filin Arfa a kasar Saudiyya

Yau ne alhazai ke fita filin Arfa a ci gaba da gudanar da ayyukan hajjin bana. Kimanin alhazai miliyan guda ne suka fita domin tsayuwar...

Gwamnati ta bayar da hutun Sallah na kwanaki 2

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Litinin 11 da Talata 12 ga Yuli, 2022, a matsayin ranakun hutu, domin bukukuwan sallar Eid-el-Kabir na wannan shekara. Ministan...

Da Dumi-Dumi: ‘Yan bindiga sun kai hari masaukin NYSC a Akwa Ibom

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wani masauki da wasu jami’an hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) da ke jihar Akwa Ibom. ‘Yan bindigar...

Yau ake Ranar Tarwiya da mahajjata ke tafiya Muna don fara aikin Hajji

A yau Alhamis ne mahajjata daga fadin duniya ke tafiya Muna a Saudiyya don fara ayyukan ibadar Hajji. 8 ga watan Zhul Hijja din ce...

Abin takaici ne yadda ake raba kan ‘yan Najeriya da addini – Kungiyar Dattawan Arewa

Kungiyar dattawan Arewa, ta nuna fargabar cewa, ƙabilanci da kwaɗayi na barazanar kawo cikas ga ƙoƙarin farfadowar kasar a zaben 2023. Kungiyar ta bayyana damuwa...

Popular

spot_imgspot_img

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp